‘YAN HAKIKA DA ‘YAN IZALA DA MASU BOYAYYUN MANUFOFI... KU SAURARA … -01- Abunaseeralkanawy May 10, 2018 Dr Saleh Kaura : BismilLahir Rahmanir Rahim.. Shimfida: Babu shakka taron da Tijanawa "AhlulLahi" suke yi a duk shekara; d... Read More
Mutum-Mutumi zai tsaya takarar gwamna a Japan Abunaseeralkanawy April 19, 2018 A Kasar Japan wani mutum-mutumi mai aiki da na'ura mai kwakwalwa zai tsaya takarar gwamnan wata jiha. Tuni aka fara lika hotuna... Read More
Mutumin da yafi kowa tsufa a duniya ya rasu Abunaseeralkanawy April 19, 2018 An bayyana rasuwar Celino Villanueva Jaramillo mai shekaru 121 dan kasar Chile da ake kirarin yafi kowa tsufa a duniya. Jaramillo, ya... Read More
Rikicin manoma da makiyaya ya hana yara dubu 300 zuwa makaranta a Najeriya Abunaseeralkanawy April 19, 2018 Yara kanana kimanin dubu 300 ne ba sa zuwa makaranta a tsakiyar Najeriya sakamakon yawan rikicin da ake samu tsakanin manoma da makiya... Read More
Cutar zazzabin Lassa na kara yadu wa a Najeriya Abunaseeralkanawy April 18, 2018 Jami’an Ma’aikatar Yada Labarai ta Najeriya Abubakar Muhammad ya fitar da sanarwa ga manema labarai cewa, mutum 1 ya mutu inda wasu ke... Read More
An fara karbar takardun daliban kasashen waje don samun tallafin karatun digiri na farko a Turkiyya Abunaseeralkanawy April 18, 2018 Hukumar Bayar da Tallafin Karatu ta Turkiyya YTB ta fara karbar takardu daga daliban kasashen waje domin samun tallafin yin karatun di... Read More
Majalisar Dattawan Najeriya ta ba jami'an tsaron kasar umarnin nemo sandarsu cikin awanni 24 Abunaseeralkanawy April 18, 2018 Majalisar Dattawan Najeriya ta bayar da umarni ga rundunar 'yan sandan Kasar da jami'an tsaro na farin kaya (SSS) da su nemo mu... Read More
Buhari ya je daurin auren 'yar gidan Ganduje a Kano Abunaseeralkanawy March 03, 2018 Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Kano da ke arewacin kasar, karo na biyu tun da ya zama shugaban kasa. Shuga... Read More
TSARIN DA MUSULUNCI YA SHIMFIDA WAJEN MU’AMALA DA WADANDA BA MUSULMI BA (6) Abunaseeralkanawy February 09, 2018 Dr. Saleh Kaura: BismilLãh. Alhamdu lilLãh.. ZANCE ALKUR’ANI GAME DA WADANDA BA MUSULMAI BA: A bayanin da ya gabata, mun tabo ... Read More
HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA, DA SAYAR, KO KYAUTAR DA KWAYOYIN HALITTA A MUSULUNCI (5) Abunaseeralkanawy February 09, 2018 Dr. Saleh Kaura : WACE CE UWAR DAN DA AKA HAIFA TA WADANNAN HANYOYI? Game mas’alar wace ce uwa ta hakika ga jariri da aka haifa t... Read More
HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA, DA SAYAR, KO KYAUTAR DA KWAYOYIN HALITTA A MUSULUNCI (4) Abunaseeralkanawy January 18, 2018 Dr Saleh Kaura : A baya, mun bayyana ma’anar “Hayar mahaifa” da kuma ma’anar “Sayar, ko kyautar da kwayoyin halitta”, mun kuma kawo su... Read More
Gwamnatin Nigeria ta ki daukar mataki kan kisan Fulani 800 —Sarki Sanusi Abunaseeralkanawy January 14, 2018 Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ce gwamnatin Najeriya ta ki daukar mataki a kan kisan da aka yi wa Fulani sama da 800 a jihar Taraba... Read More
TSARIN DA MUSULUNCI YA SHIMFIDA WAJEN MU’AMALA DA WADANDA BA MUSULMI BA (5) Abunaseeralkanawy January 14, 2018 Dr Saleh Kaura : A bayanin da ya gabata mun nuna irin yanda Alkur’ani Mai girma ya wajabta wa Musulmai girmama Annabawan Allah baki ... Read More
HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA, DA SAYAR, KO KYAUTAR DA KWAYOYIN HALITTA A MUSULUNCI (2) Abunaseeralkanawy January 14, 2018 Dr Saleh Kaura : HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA” DA “SAYAR KO KYAUTAR DA MANIYYI KO KWAYOYIN HALITTA” Mun bayyana irin yanda wannan aiki ... Read More
HUKUNCIN HAYAR MAHAIFA, DA SAYAR, KO KYAUTAR DA KWAYOYIN HALITTA A MUSULUNCI (3) Abunaseeralkanawy January 14, 2018 Dr Saleh Kaura : 2 - Hukuncin idan matar da aka ari mahaifarta ta zamo kishiyar mai kwayoyin halitta: Mun bayyana cewa malaman Shar... Read More
Amurka na shirin yakar Koriya ta Arewa da karfin soja Abunaseeralkanawy January 10, 2018 Wata mujalar Amurka mai suna Wall Street Journal ta rawaito cewar gwamnatin shugaba Donald Trump na shirin kaiwa Koriya ta Arewa harin... Read More
An sayar da 'yan Najeriya 20 a matsayin bayi akan dala 735 kachal Abunaseeralkanawy January 10, 2018 Shugaban hukumar NEMA ta Najeriya Sulaiman Labaran ya bayyana cewar gwamnatin Najeriya ta maido da daruruwan 'yan gudun hijirar ka... Read More
TSARIN DA MUSULUNCI YA SHIMFIDA WAJEN MU’AMALA DA WADANDA BA MUSULMI BA (4) Abunaseeralkanawy January 10, 2018 Dr Saleh Kaura : BismilLãh. Alhamdu lilLãh.. Wa sallalLãhu alã Sayyidina RasulilLãh.. Wa’ala Alihi Wa Sahbihi waman wãlãh.. I... Read More
Jirgin saman Saudiyya ya fado a Yaman Abunaseeralkanawy January 09, 2018 Jirgin yaki na sama mallakar Kawancen kasashen Larabawa da Saudiyya ke wa jagoranci ya fado a Kasar Yaman inda aka samu nasarar kubut... Read More
Gwamnatin Iran ta hana koyar da darussan Turanci Abunaseeralkanawy January 09, 2018 Shugaban Majalisar Kula da Ilimi Mai Zurfi ta Iran Mehdi Navid Ethem ya bayyana cewa, koyar da darussan yaren Turanci a makarantun gw... Read More